Quran with Hausa translation - Surah Hud ayat 25 - هُود - Page - Juz 12
﴿وَلَقَدۡ أَرۡسَلۡنَا نُوحًا إِلَىٰ قَوۡمِهِۦٓ إِنِّي لَكُمۡ نَذِيرٞ مُّبِينٌ ﴾
[هُود: 25]
﴿ولقد أرسلنا نوحا إلى قومه إني لكم نذير مبين﴾ [هُود: 25]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma haƙiƙa Mun aika Nuhu zuwa ga mutanensa, (ya ce): "Lalle ne ni, a gare ku mai gargaɗi bayyananne ne |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma haƙiƙa Mun aika Nuhu zuwa ga mutanensa, (ya ce): "Lalle ne ni, a gare ku mai gargaɗi bayyananne ne |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma haƙĩƙa Mun aika Nũhu zuwa ga mutanensa, (ya ce): "Lalle ne ni, a gare ku mai gargaɗi bayyananne ne |