Quran with Hausa translation - Surah Hud ayat 36 - هُود - Page - Juz 12
﴿وَأُوحِيَ إِلَىٰ نُوحٍ أَنَّهُۥ لَن يُؤۡمِنَ مِن قَوۡمِكَ إِلَّا مَن قَدۡ ءَامَنَ فَلَا تَبۡتَئِسۡ بِمَا كَانُواْ يَفۡعَلُونَ ﴾
[هُود: 36]
﴿وأوحي إلى نوح أنه لن يؤمن من قومك إلا من قد آمن﴾ [هُود: 36]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma aka yi wahayi zuwa ga Nuhu cewa: Lalle ne babu mai yin imani daga mutanenka face wanda ya riga ya yi imanin, sabodahaka kada ka yi baƙin ciki da abin da suka kasance suna aikatawa |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma aka yi wahayi zuwa ga Nuhu cewa: Lalle ne babu mai yin imani daga mutanenka face wanda ya riga ya yi imanin, sabodahaka kada ka yi baƙin ciki da abin da suka kasance suna aikatawa |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma aka yi wahayi zuwa ga Nũhu cẽwa: Lalle ne bãbu mai yin ĩmãni daga mutãnenka fãce wanda ya riga ya yi ĩmãnin, sabõdahaka kada ka yi baƙin ciki da abin da suka kasance sunã aikatãwa |