Quran with Hausa translation - Surah Hud ayat 39 - هُود - Page - Juz 12
﴿فَسَوۡفَ تَعۡلَمُونَ مَن يَأۡتِيهِ عَذَابٞ يُخۡزِيهِ وَيَحِلُّ عَلَيۡهِ عَذَابٞ مُّقِيمٌ ﴾
[هُود: 39]
﴿فسوف تعلمون من يأتيه عذاب يخزيه ويحل عليه عذاب مقيم﴾ [هُود: 39]
Abubakar Mahmood Jummi Sa'an nan da sannu za ku san wanda azaba za ta zo masa, ta wulakanta shi (a duniya), kuma wata azaba zaunanna ta sauka a kansa (a Lahira) |
Abubakar Mahmoud Gumi Sa'an nan da sannu za ku san wanda azaba za ta zo masa, ta wulakanta shi (a duniya), kuma wata azaba zaunanna ta sauka a kansa (a Lahira) |
Abubakar Mahmoud Gumi Sa'an nan da sannu zã ku san wanda azãba zã ta zo masa, ta wulakantã shi (a dũniya), kuma wata azãba zaunanna ta sauka a kansa (a Lãhira) |