Quran with Hausa translation - Surah Hud ayat 40 - هُود - Page - Juz 12
﴿حَتَّىٰٓ إِذَا جَآءَ أَمۡرُنَا وَفَارَ ٱلتَّنُّورُ قُلۡنَا ٱحۡمِلۡ فِيهَا مِن كُلّٖ زَوۡجَيۡنِ ٱثۡنَيۡنِ وَأَهۡلَكَ إِلَّا مَن سَبَقَ عَلَيۡهِ ٱلۡقَوۡلُ وَمَنۡ ءَامَنَۚ وَمَآ ءَامَنَ مَعَهُۥٓ إِلَّا قَلِيلٞ ﴾
[هُود: 40]
﴿حتى إذا جاء أمرنا وفار التنور قلنا احمل فيها من كل زوجين﴾ [هُود: 40]
Abubakar Mahmood Jummi Har a lokacin da umurninMu ya je, kuma tanda ta ɓulɓula. Muka ce: "Ka ɗauka, a cikinta, daga kome, ma'aura biyu, da kuma iyalanka, face wanda magana ta gabata a kansa*, da wanda ya yi imani." Amma kuma babu waɗanda suka yi imani tare da shi face kaɗan |
Abubakar Mahmoud Gumi Har a lokacin da umurninMu ya je, kuma tanda ta ɓulɓula. Muka ce: "Ka ɗauka, a cikinta, daga kome, ma'aura biyu, da kuma iyalanka, face wanda magana ta gabata a kansa, da wanda ya yi imani." Amma kuma babu waɗanda suka yi imani tare da shi face kaɗan |
Abubakar Mahmoud Gumi Har a lõkacin da umurninMu ya je, kuma tandã ta ɓulɓula. Muka ce: "Ka ɗauka, a cikinta, daga kõme, ma'aura biyu, da kuma iyalanka, fãce wanda magana ta gabãta a kansa, da wanda ya yi ĩmãni." Amma kuma bãbu waɗanda suka yi ĩmãni tãre da shi fãce kaɗan |