Quran with Hausa translation - Surah Hud ayat 38 - هُود - Page - Juz 12
﴿وَيَصۡنَعُ ٱلۡفُلۡكَ وَكُلَّمَا مَرَّ عَلَيۡهِ مَلَأٞ مِّن قَوۡمِهِۦ سَخِرُواْ مِنۡهُۚ قَالَ إِن تَسۡخَرُواْ مِنَّا فَإِنَّا نَسۡخَرُ مِنكُمۡ كَمَا تَسۡخَرُونَ ﴾
[هُود: 38]
﴿ويصنع الفلك وكلما مر عليه ملأ من قومه سخروا منه قال إن﴾ [هُود: 38]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma Yana sassaƙa jirgin cikin natsuwa, kuma a ko yaushe waɗansu shugabanni daga mutanen sa suka shuɗe a gaban sa, sai su yi izgili gare shi. Ya ce: "Idan kun yi izgili gare mu, to, haƙiƙa mu ma za mu yi izgili gare ku, kamar yadda kuke yin izgili |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma Yana sassaƙa jirgin cikin natsuwa, kuma a ko yaushe waɗansu shugabanni daga mutanensa suka shuɗe a gabansa, sai su yi izgili gare shi. Ya ce: "Idan kun yi izgili gare mu, to, haƙiƙa mu ma za mu yi izgili gare ku, kamar yadda kuke yin izgili |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma Yanã sassaƙa jirgin cikin natsuwa, kuma a kõ yaushe waɗansu shugabanni daga mutãnensa suka shũɗe a gabansa, sai su yi izgili gare shi. Ya ce: "Idan kun yi izgili gare mu, to, haƙĩƙa mũ mã zã mu yi izgili gare ku, kamar yadda kuke yin izgili |