Quran with Hausa translation - Surah Hud ayat 41 - هُود - Page - Juz 12
﴿۞ وَقَالَ ٱرۡكَبُواْ فِيهَا بِسۡمِ ٱللَّهِ مَجۡر۪ىٰهَا وَمُرۡسَىٰهَآۚ إِنَّ رَبِّي لَغَفُورٞ رَّحِيمٞ ﴾
[هُود: 41]
﴿وقال اركبوا فيها بسم الله مجراها ومرساها إن ربي لغفور رحيم﴾ [هُود: 41]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma ya ce: "Ku hau a cikinta, da sunan Allah magudanarta da matabbatarta. Lalle ne Ubangijina, haƙiƙa, Mai gafara ne, Mai jin ƙai |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma ya ce: "Ku hau a cikinta, da sunan Allah magudanarta da matabbatarta. Lalle ne Ubangijina, haƙiƙa, Mai gafara ne, Mai jin ƙai |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma ya ce: "Ku hau a cikinta, da sũnan Allah magudãnarta da matabbatarta. Lalle ne Ubangijĩna, haƙĩƙa, Mai gãfara ne, Mai jin ƙai |