Quran with Hausa translation - Surah Hud ayat 49 - هُود - Page - Juz 12
﴿تِلۡكَ مِنۡ أَنۢبَآءِ ٱلۡغَيۡبِ نُوحِيهَآ إِلَيۡكَۖ مَا كُنتَ تَعۡلَمُهَآ أَنتَ وَلَا قَوۡمُكَ مِن قَبۡلِ هَٰذَاۖ فَٱصۡبِرۡۖ إِنَّ ٱلۡعَٰقِبَةَ لِلۡمُتَّقِينَ ﴾
[هُود: 49]
﴿تلك من أنباء الغيب نوحيها إليك ما كنت تعلمها أنت ولا قومك﴾ [هُود: 49]
Abubakar Mahmood Jummi Waccan ƙissa tana daga labaran gaibi, Muna yin wahayinsu zuwa gare ka (Muhammadu). Ba ka kasance kana sanin su ba, haka kuma mutanenka ba su sani ba daga gabanin wannan. Sai ka yi haƙuri. Lalle ne aƙiba tana ga masu taƙawa |
Abubakar Mahmoud Gumi Waccan ƙissa tana daga labaran gaibi, Muna yin wahayinsu zuwa gare ka (Muhammadu). Ba ka kasance kana sanin su ba, haka kuma mutanenka ba su sani ba daga gabanin wannan. Sai ka yi haƙuri. Lalle ne aƙiba tana ga masu taƙawa |
Abubakar Mahmoud Gumi Waccan ƙissa tanã daga lãbãran gaibi, Munã yin wahayinsu zuwa gare ka (Muhammadu). Ba ka kasance kanã sanin su ba, haka kuma mutãnenka ba su sani ba daga gabãnin wannan. Sai ka yi haƙuri. Lalle ne ãƙiba tanã ga mãsu taƙawa |