Quran with Hausa translation - Surah Hud ayat 50 - هُود - Page - Juz 12
﴿وَإِلَىٰ عَادٍ أَخَاهُمۡ هُودٗاۚ قَالَ يَٰقَوۡمِ ٱعۡبُدُواْ ٱللَّهَ مَا لَكُم مِّنۡ إِلَٰهٍ غَيۡرُهُۥٓۖ إِنۡ أَنتُمۡ إِلَّا مُفۡتَرُونَ ﴾
[هُود: 50]
﴿وإلى عاد أخاهم هودا قال ياقوم اعبدوا الله ما لكم من إله﴾ [هُود: 50]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma zuwa ga Adawa, (Mun aika) ɗan'uwansu Hudu. Ya ce: "Ya ku mutanena! Ku bauta wa Allah. Ba ku da wani abin bautawa face Shi. Ba ku kasance ba face kuna masu ƙirƙirawa |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma zuwa ga Adawa, (Mun aika) ɗan'uwansu Hudu. Ya ce: "Ya ku mutanena! Ku bauta wa Allah. Ba ku da wani abin bautawa face Shi. Ba ku kasance ba face kuna masu ƙirƙirawa |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma zuwa ga Ãdãwa, (Mun aika) ɗan'uwansu Hũdu. Ya ce: "Yã kũ mutãnena! Ku bauta wa Allah. Ba ku da wani abin bautãwa fãce Shi. Ba ku kasance ba fãce kunã mãsu ƙirƙirãwa |