Quran with Hausa translation - Surah Hud ayat 58 - هُود - Page - Juz 12
﴿وَلَمَّا جَآءَ أَمۡرُنَا نَجَّيۡنَا هُودٗا وَٱلَّذِينَ ءَامَنُواْ مَعَهُۥ بِرَحۡمَةٖ مِّنَّا وَنَجَّيۡنَٰهُم مِّنۡ عَذَابٍ غَلِيظٖ ﴾
[هُود: 58]
﴿ولما جاء أمرنا نجينا هودا والذين آمنوا معه برحمة منا ونجيناهم من﴾ [هُود: 58]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma a lokacin da umurninmu ya je, Muka kuɓutar da Hudu da waɗan da suka yi imani tare da shi, saboda wata rahama daga gare Mu. Kuma Muka kuɓutr da su daga Azaba mai kauri |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma a lokacin da umurninmu ya je, Muka kuɓutar da Hudu da waɗanda suka yi imani tare da shi, sabodawata rahama daga gare Mu. Kuma Muka kuɓutr da su daga azaba mai kauri |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma a lõkacin da umurninmu ya je, Muka kuɓutar da Hũdu da waɗanda suka yi ĩmãni tãre da shi, sabõdawata rahama daga gare Mu. Kuma Muka kuɓutr da su daga azãba mai kauri |