Quran with Hausa translation - Surah Hud ayat 57 - هُود - Page - Juz 12
﴿فَإِن تَوَلَّوۡاْ فَقَدۡ أَبۡلَغۡتُكُم مَّآ أُرۡسِلۡتُ بِهِۦٓ إِلَيۡكُمۡۚ وَيَسۡتَخۡلِفُ رَبِّي قَوۡمًا غَيۡرَكُمۡ وَلَا تَضُرُّونَهُۥ شَيۡـًٔاۚ إِنَّ رَبِّي عَلَىٰ كُلِّ شَيۡءٍ حَفِيظٞ ﴾
[هُود: 57]
﴿فإن تولوا فقد أبلغتكم ما أرسلت به إليكم ويستخلف ربي قوما غيركم﴾ [هُود: 57]
Abubakar Mahmood Jummi To! Idan kun juya, haƙiƙa, na iyar muku abin da aka aiko ni da shi zuwa gare ku. Kuma Ubangijina Yana musanya waɗansu mutane, waɗansunku su maye muku. Kuma ba ku cutar Sa da kome. Lalle Ubangijina a kan dukkan kome, Matsari ne |
Abubakar Mahmoud Gumi To! Idan kun juya, haƙiƙa, na iyar muku abin da aka aiko ni da shi zuwa gare ku. Kuma Ubangijina Yana musanya waɗansu mutane, waɗansunku su maye muku. Kuma ba ku cutar Sa da kome. Lalle Ubangijina a kan dukkan kome, Matsari ne |
Abubakar Mahmoud Gumi To! Idan kun jũya, haƙĩƙa, nã iyar muku abin da aka aiko ni da shi zuwa gare ku. Kuma Ubangijĩna Yanã musanya waɗansu mutãne, waɗansunku su maye muku. Kuma bã ku cũtar Sa da kõme. Lalle Ubangijina a kan dukkan kõme, Matsari ne |