Quran with Hausa translation - Surah Hud ayat 60 - هُود - Page - Juz 12
﴿وَأُتۡبِعُواْ فِي هَٰذِهِ ٱلدُّنۡيَا لَعۡنَةٗ وَيَوۡمَ ٱلۡقِيَٰمَةِۗ أَلَآ إِنَّ عَادٗا كَفَرُواْ رَبَّهُمۡۗ أَلَا بُعۡدٗا لِّعَادٖ قَوۡمِ هُودٖ ﴾
[هُود: 60]
﴿وأتبعوا في هذه الدنيا لعنة ويوم القيامة ألا إن عادا كفروا ربهم﴾ [هُود: 60]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma an biyar musu da la'ana a cikin wan nan Duniya da Ranar Kiyama. To! Lalle ne Adawa sun kafirta da Ubangijin su. To, Nisa ya tabbata ga Adawa, mutanen Hudu |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma an biyar musu da la'ana a cikin wannan duniyada Ranar Kiyama. To! Lalle ne Adawa sun kafirta da Ubangijinsu. To, Nisa ya tabbata ga Adawa, mutanen Hudu |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma an biyar musu da la'ana a cikin wannan dũniyada Rãnar Kiyãma. To! Lalle ne Ãdãwa sun kãfirta da Ubangijinsu. To, Nĩsa ya tabbata ga Ãdãwa, mutãnen Hũdu |