×

Sai suka sõke ta. Sai ya ce: "Kuji dãɗi a cikin gidãjenku 11:65 Hausa translation

Quran infoHausaSurah Hud ⮕ (11:65) ayat 65 in Hausa

11:65 Surah Hud ayat 65 in Hausa (الهوسا)

Quran with Hausa translation - Surah Hud ayat 65 - هُود - Page - Juz 12

﴿فَعَقَرُوهَا فَقَالَ تَمَتَّعُواْ فِي دَارِكُمۡ ثَلَٰثَةَ أَيَّامٖۖ ذَٰلِكَ وَعۡدٌ غَيۡرُ مَكۡذُوبٖ ﴾
[هُود: 65]

Sai suka sõke ta. Sai ya ce: "Kuji dãɗi a cikin gidãjenku kwãna uku. Wannan wa'adi ne bã abin ƙaryatãwa ba

❮ Previous Next ❯

ترجمة: فعقروها فقال تمتعوا في داركم ثلاثة أيام ذلك وعد غير مكذوب, باللغة الهوسا

﴿فعقروها فقال تمتعوا في داركم ثلاثة أيام ذلك وعد غير مكذوب﴾ [هُود: 65]

Abubakar Mahmood Jummi
Sai suka soke ta. Sai ya ce: "Kuji daɗi a cikin gidajenku kwana uku. Wannan wa'adi ne ba abin ƙaryatawa ba
Abubakar Mahmoud Gumi
Sai suka soke ta. Sai ya ce: "Kuji daɗi a cikin gidajenku kwana uku. Wannan wa'adi ne ba abin ƙaryatawa ba
Abubakar Mahmoud Gumi
Sai suka sõke ta. Sai ya ce: "Kuji dãɗi a cikin gidãjenku kwãna uku. Wannan wa'adi ne bã abin ƙaryatãwa ba
❮ Previous Next ❯

Verse in more languages

Transliteration Bangla Bosnian German English Persian French Hindi Indonesian Kazakh Dutch Russian Spanish Turkish Urdu Uzbek