×

Kuma ya mutãnena! wannan rãƙumar Allah ce, tanã ãyã a gare ku. 11:64 Hausa translation

Quran infoHausaSurah Hud ⮕ (11:64) ayat 64 in Hausa

11:64 Surah Hud ayat 64 in Hausa (الهوسا)

Quran with Hausa translation - Surah Hud ayat 64 - هُود - Page - Juz 12

﴿وَيَٰقَوۡمِ هَٰذِهِۦ نَاقَةُ ٱللَّهِ لَكُمۡ ءَايَةٗۖ فَذَرُوهَا تَأۡكُلۡ فِيٓ أَرۡضِ ٱللَّهِۖ وَلَا تَمَسُّوهَا بِسُوٓءٖ فَيَأۡخُذَكُمۡ عَذَابٞ قَرِيبٞ ﴾
[هُود: 64]

Kuma ya mutãnena! wannan rãƙumar Allah ce, tanã ãyã a gare ku. Sai ku bar ta ta ci a cikin ƙasar Allah, kuma kada ku shãfe ta da wata cũta kar azãba makusanciya ta kãma ku

❮ Previous Next ❯

ترجمة: وياقوم هذه ناقة الله لكم آية فذروها تأكل في أرض الله ولا, باللغة الهوسا

﴿وياقوم هذه ناقة الله لكم آية فذروها تأكل في أرض الله ولا﴾ [هُود: 64]

Abubakar Mahmood Jummi
Kuma ya mutanena! wannan raƙumar Allah ce, tana aya a gare ku. Sai ku bar ta ta ci a cikin ƙasar Allah, kuma kada ku shafe ta da wata cuta kar azaba makusanciya ta kama ku
Abubakar Mahmoud Gumi
Kuma ya mutanena! wannan raƙumar Allah ce, tana aya a gare ku. Sai ku bar ta ta ci a cikin ƙasar Allah, kuma kada ku shafe ta da wata cuta kar azaba makusanciya ta kama ku
Abubakar Mahmoud Gumi
Kuma ya mutãnena! wannan rãƙumar Allah ce, tanã ãyã a gare ku. Sai ku bar ta ta ci a cikin ƙasar Allah, kuma kada ku shãfe ta da wata cũta kar azãba makusanciya ta kãma ku
❮ Previous Next ❯

Verse in more languages

Transliteration Bangla Bosnian German English Persian French Hindi Indonesian Kazakh Dutch Russian Spanish Turkish Urdu Uzbek