Quran with Hausa translation - Surah Hud ayat 70 - هُود - Page - Juz 12
﴿فَلَمَّا رَءَآ أَيۡدِيَهُمۡ لَا تَصِلُ إِلَيۡهِ نَكِرَهُمۡ وَأَوۡجَسَ مِنۡهُمۡ خِيفَةٗۚ قَالُواْ لَا تَخَفۡ إِنَّآ أُرۡسِلۡنَآ إِلَىٰ قَوۡمِ لُوطٖ ﴾
[هُود: 70]
﴿فلما رأى أيديهم لا تصل إليه نكرهم وأوجس منهم خيفة قالوا لا﴾ [هُود: 70]
Abubakar Mahmood Jummi Sa'an nan a lokacin da ya ga hannayensu ba su saduwa zuwa gare shi (maraƙin), sai ya yi ƙyamarsu, kuma ya ji tsoronsu. Suka ce, "Kada kaji tsoro lalle ne mu, an aiko mu ne zuwa ga mutanen Luɗu |
Abubakar Mahmoud Gumi Sa'an nan a lokacin da ya ga hannayensu ba su saduwa zuwa gare shi (maraƙin), sai ya yi ƙyamarsu, kuma ya ji tsoronsu. Suka ce, "Kada kaji tsoro lalle ne mu, an aiko mu ne zuwa ga mutanen Luɗu |
Abubakar Mahmoud Gumi Sa'an nan a lõkacin da ya ga hannayensu bã su sãduwa zuwa gare shi (maraƙin), sai ya yi ƙyãmarsu, kuma ya ji tsõronsu. Suka ce, "Kada kaji tsõro lalle ne mũ, an aiko mu ne zuwa ga mutãnen Lũɗu |