Quran with Hausa translation - Surah Hud ayat 71 - هُود - Page - Juz 12
﴿وَٱمۡرَأَتُهُۥ قَآئِمَةٞ فَضَحِكَتۡ فَبَشَّرۡنَٰهَا بِإِسۡحَٰقَ وَمِن وَرَآءِ إِسۡحَٰقَ يَعۡقُوبَ ﴾
[هُود: 71]
﴿وامرأته قائمة فضحكت فبشرناها بإسحاق ومن وراء إسحاق يعقوب﴾ [هُود: 71]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma matarsa tana tsaye.* Ta yi dariya. Sai Muka yi mata bushara (da haihuwar) Is'haƙa, kuma a bayan Is'haƙa, Yaƙubu |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma matarsa tana tsaye. Ta yi dariya. Sai Muka yi mata bushara (da haihuwar) Is'haƙa, kuma a bayan Is'haƙa, Yaƙubu |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma mãtarsa tanã tsaye. Ta yi dãriya. Sai Muka yi mata bushãra (da haihuwar) Is'hãƙa, kuma a bayan Is'hãƙa, Yãƙũbu |