Quran with Hausa translation - Surah Hud ayat 72 - هُود - Page - Juz 12
﴿قَالَتۡ يَٰوَيۡلَتَىٰٓ ءَأَلِدُ وَأَنَا۠ عَجُوزٞ وَهَٰذَا بَعۡلِي شَيۡخًاۖ إِنَّ هَٰذَا لَشَيۡءٌ عَجِيبٞ ﴾
[هُود: 72]
﴿قالت ياويلتى أألد وأنا عجوز وهذا بعلي شيخا إن هذا لشيء عجيب﴾ [هُود: 72]
Abubakar Mahmood Jummi Sai ta ce: "Ya kaitona! Shin, zan haihu ne alhali kuwa ina tsohuwa, kuma ga mijina tsoho ne? Lalle wannan, haƙiƙa, abu ne mai ban mamaki |
Abubakar Mahmoud Gumi Sai ta ce: "Ya kaitona! Shin, zan haihu ne alhali kuwa ina tsohuwa, kuma ga mijina tsoho ne? Lalle wannan, haƙiƙa, abu ne mai ban mamaki |
Abubakar Mahmoud Gumi Sai ta ce: "Yã kaitõna! Shin, zan haihu ne alhãli kuwa inã tsõhuwa, kuma ga mijĩna tsõho ne? Lalle wannan, haƙĩƙa, abu ne mai ban mãmãki |