Quran with Hausa translation - Surah Hud ayat 76 - هُود - Page - Juz 12
﴿يَٰٓإِبۡرَٰهِيمُ أَعۡرِضۡ عَنۡ هَٰذَآۖ إِنَّهُۥ قَدۡ جَآءَ أَمۡرُ رَبِّكَۖ وَإِنَّهُمۡ ءَاتِيهِمۡ عَذَابٌ غَيۡرُ مَرۡدُودٖ ﴾
[هُود: 76]
﴿ياإبراهيم أعرض عن هذا إنه قد جاء أمر ربك وإنهم آتيهم عذاب﴾ [هُود: 76]
Abubakar Mahmood Jummi Ya Ibrahim! Ka bijira daga wannan. Lalle shi, haƙiƙa, umurnin Ubangijinka ne ya zo, kuma lalle ne su, abin da yake mai je musu azaba ce wadda ba a iya hanawa |
Abubakar Mahmoud Gumi Ya Ibrahim! Ka bijira daga wannan. Lalle shi, haƙiƙa, umurnin Ubangijinka ne ya zo, kuma lalle ne su, abin da yake mai je musu azaba ce wadda ba a iya hanawa |
Abubakar Mahmoud Gumi Ya Ibrãhĩm! Ka bijira daga wannan. Lalle shi, haƙĩƙa, umurnin Ubangijinka ne ya zo, kuma lalle ne sũ, abin da yake mai je musu azãba ce wadda bã a iya hanãwa |