×

Kuma lalle ne idan Mun jinkirta da azãba gare su zuwa ga 11:8 Hausa translation

Quran infoHausaSurah Hud ⮕ (11:8) ayat 8 in Hausa

11:8 Surah Hud ayat 8 in Hausa (الهوسا)

Quran with Hausa translation - Surah Hud ayat 8 - هُود - Page - Juz 12

﴿وَلَئِنۡ أَخَّرۡنَا عَنۡهُمُ ٱلۡعَذَابَ إِلَىٰٓ أُمَّةٖ مَّعۡدُودَةٖ لَّيَقُولُنَّ مَا يَحۡبِسُهُۥٓۗ أَلَا يَوۡمَ يَأۡتِيهِمۡ لَيۡسَ مَصۡرُوفًا عَنۡهُمۡ وَحَاقَ بِهِم مَّا كَانُواْ بِهِۦ يَسۡتَهۡزِءُونَ ﴾
[هُود: 8]

Kuma lalle ne idan Mun jinkirta da azãba gare su zuwa ga wani lõkaci ƙidãyayye, haƙĩƙa sunãcẽwa me yake tsare* ta? To, a rãnar da zã ta je musu, ba ta zama abin karkatarwa ba daga gare su. Kuma abin da suka kasance suna yin izgili da shi, yã wajaba a kansu

❮ Previous Next ❯

ترجمة: ولئن أخرنا عنهم العذاب إلى أمة معدودة ليقولن ما يحبسه ألا يوم, باللغة الهوسا

﴿ولئن أخرنا عنهم العذاب إلى أمة معدودة ليقولن ما يحبسه ألا يوم﴾ [هُود: 8]

Abubakar Mahmood Jummi
Kuma lalle ne idan Mun jinkirta da azaba gare su zuwa ga wani lokaci ƙidayayye, haƙiƙa sunacewa me yake tsare* ta? To, a ranar da za ta je musu, ba ta zama abin karkatarwa ba daga gare su. Kuma abin da suka kasance suna yin izgili da shi, ya wajaba a kansu
Abubakar Mahmoud Gumi
Kuma lalle ne idan Mun jinkirta da azaba gare su zuwa ga wani lokaci ƙidayayye, haƙiƙa sunacewa me yake tsare ta? To, a ranar da za ta je musu, ba ta zama abin karkatarwa ba daga gare su. Kuma abin da suka kasance suna yin izgili da shi, ya wajaba a kansu
Abubakar Mahmoud Gumi
Kuma lalle ne idan Mun jinkirta da azãba gare su zuwa ga wani lõkaci ƙidãyayye, haƙĩƙa sunãcẽwa me yake tsare ta? To, a rãnar da zã ta je musu, ba ta zama abin karkatarwa ba daga gare su. Kuma abin da suka kasance suna yin izgili da shi, yã wajaba a kansu
❮ Previous Next ❯

Verse in more languages

Transliteration Bangla Bosnian German English Persian French Hindi Indonesian Kazakh Dutch Russian Spanish Turkish Urdu Uzbek