×

Kuma lalle ne idan Mun ɗanɗana wa mutum wata rahama daga gare 11:9 Hausa translation

Quran infoHausaSurah Hud ⮕ (11:9) ayat 9 in Hausa

11:9 Surah Hud ayat 9 in Hausa (الهوسا)

Quran with Hausa translation - Surah Hud ayat 9 - هُود - Page - Juz 12

﴿وَلَئِنۡ أَذَقۡنَا ٱلۡإِنسَٰنَ مِنَّا رَحۡمَةٗ ثُمَّ نَزَعۡنَٰهَا مِنۡهُ إِنَّهُۥ لَيَـُٔوسٞ كَفُورٞ ﴾
[هُود: 9]

Kuma lalle ne idan Mun ɗanɗana wa mutum wata rahama daga gare Mu, sa'an nan kuma Muka zãre ta daga gare shi, lalle ne shĩ, hakĩka, mai yanke tsammãnine, mai yawan kãfrci

❮ Previous Next ❯

ترجمة: ولئن أذقنا الإنسان منا رحمة ثم نـزعناها منه إنه ليئوس كفور, باللغة الهوسا

﴿ولئن أذقنا الإنسان منا رحمة ثم نـزعناها منه إنه ليئوس كفور﴾ [هُود: 9]

Abubakar Mahmood Jummi
Kuma lalle ne idan Mun ɗanɗana wa mutum wata rahama daga gare Mu, sa'an nan kuma Muka zare ta daga gare shi, lalle ne shi, hakika, mai yanke tsammanine, mai yawan kafrci
Abubakar Mahmoud Gumi
Kuma lalle ne idan Mun ɗanɗana wa mutum wata rahama daga gare Mu, sa'an nan kuma Muka zare ta daga gare shi, lalle ne shi, hakika, mai yanke tsammanine, mai yawan kafrci
Abubakar Mahmoud Gumi
Kuma lalle ne idan Mun ɗanɗana wa mutum wata rahama daga gare Mu, sa'an nan kuma Muka zãre ta daga gare shi, lalle ne shĩ, hakĩka, mai yanke tsammãnine, mai yawan kãfrci
❮ Previous Next ❯

Verse in more languages

Transliteration Bangla Bosnian German English Persian French Hindi Indonesian Kazakh Dutch Russian Spanish Turkish Urdu Uzbek