Quran with Hausa translation - Surah Hud ayat 88 - هُود - Page - Juz 12
﴿قَالَ يَٰقَوۡمِ أَرَءَيۡتُمۡ إِن كُنتُ عَلَىٰ بَيِّنَةٖ مِّن رَّبِّي وَرَزَقَنِي مِنۡهُ رِزۡقًا حَسَنٗاۚ وَمَآ أُرِيدُ أَنۡ أُخَالِفَكُمۡ إِلَىٰ مَآ أَنۡهَىٰكُمۡ عَنۡهُۚ إِنۡ أُرِيدُ إِلَّا ٱلۡإِصۡلَٰحَ مَا ٱسۡتَطَعۡتُۚ وَمَا تَوۡفِيقِيٓ إِلَّا بِٱللَّهِۚ عَلَيۡهِ تَوَكَّلۡتُ وَإِلَيۡهِ أُنِيبُ ﴾
[هُود: 88]
﴿قال ياقوم أرأيتم إن كنت على بينة من ربي ورزقني منه رزقا﴾ [هُود: 88]
Abubakar Mahmood Jummi Ya ce: "Ya mutanena! Kun gani idan no kasance a kan hujja bayyananniya daga Ubangijina, kuma Ya azurta ni da arzikimai kyawo daga gare Shi? Kuma ba ni nufin in saɓa muku zuwa ga abin da nake hana ku daga gare shi. Ba ni nufin kome face gyara, gwargwadon da na sami dama. Kuma muwafaƙata ba ta zama ba face daga Allah. A gare shi na dogara, kuma zuwa gare Shi na wakkala |
Abubakar Mahmoud Gumi Ya ce: "Ya mutanena! Kun gani idan no kasance a kan hujja bayyananniya daga Ubangijina, kuma Ya azurta ni da arzikimai kyawo daga gare Shi? Kuma ba ni nufin in saɓa muku zuwa ga abin da nake hana ku daga gare shi. Ba ni nufin kome face gyara, gwargwadon da na sami dama. Kuma muwafaƙata ba ta zama ba face daga Allah. A gare shi na dogara, kuma zuwa gare Shi na wakkala |
Abubakar Mahmoud Gumi Ya ce: "Ya mutãnena! Kun gani idan no kasance a kan hujja bayyananniya daga Ubangijina, kuma Ya azurta nĩ da arzikimai kyãwo daga gare Shi? Kuma bã ni nufin in sãɓa muku zuwa ga abin da nake hana ku daga gare shi. Bã ni nufin kõme fãce gyãrã, gwargwadon da na sãmi dãma. Kuma muwãfaƙãta ba ta zama ba fãce daga Allah. A gare shi na dõgara, kuma zuwa gare Shi na wakkala |