Quran with Hausa translation - Surah An-Nasr ayat 3 - النَّصر - Page - Juz 30
﴿فَسَبِّحۡ بِحَمۡدِ رَبِّكَ وَٱسۡتَغۡفِرۡهُۚ إِنَّهُۥ كَانَ تَوَّابَۢا ﴾
[النَّصر: 3]
﴿فسبح بحمد ربك واستغفره إنه كان توابا﴾ [النَّصر: 3]
Abubakar Mahmood Jummi To, ka yi tasbihi game da gode wa Ubangijinka, kuma ka neme Shi gafara, lalle Shi (Ubangijinka) Ya kasance Mai karɓar tuba ne |
Abubakar Mahmoud Gumi To, ka yi tasbihi game da gode wa Ubangijinka, kuma ka neme Shi gafara, lalle Shi (Ubangijinka) Ya kasance Mai karɓar tuba ne |
Abubakar Mahmoud Gumi To, ka yi tasbihi game da gõde wa Ubangijinka, kuma ka nẽme Shi gafara, lalle Shi (Ubangijinka) Ya kasance Mai karɓar tũba ne |