القرآن باللغة الهوسا - سورة النصر مترجمة إلى اللغة الهوسا، Surah Nasr in Hausa. نوفر ترجمة دقيقة سورة النصر باللغة الهوسا - Hausa, الآيات 3 - رقم السورة 110 - الصفحة 603.
إِذَا جَاءَ نَصْرُ اللَّهِ وَالْفَتْحُ (1) Idan taimakon Allah ya zo da cin nasara |
وَرَأَيْتَ النَّاسَ يَدْخُلُونَ فِي دِينِ اللَّهِ أَفْوَاجًا (2) Kuma ka ga mutane suna shiga addinin Allah, ƙungiya-ƙungiya |
فَسَبِّحْ بِحَمْدِ رَبِّكَ وَاسْتَغْفِرْهُ ۚ إِنَّهُ كَانَ تَوَّابًا (3) To, ka yi tasbihi game da gõde wa Ubangijinka, kuma ka nẽme Shi gafara, lalle Shi (Ubangijinka) Ya kasance Mai karɓar tũba ne |