Quran with Hausa translation - Surah Yusuf ayat 14 - يُوسُف - Page - Juz 12
﴿قَالُواْ لَئِنۡ أَكَلَهُ ٱلذِّئۡبُ وَنَحۡنُ عُصۡبَةٌ إِنَّآ إِذٗا لَّخَٰسِرُونَ ﴾
[يُوسُف: 14]
﴿قالوا لئن أكله الذئب ونحن عصبة إنا إذا لخاسرون﴾ [يُوسُف: 14]
Abubakar Mahmood Jummi Suka ce: "Haƙiƙa idan kerkeci ya cinye shi, alhali kuwa muna dangin juna, lalle ne mu, a sa'an nan, hakika, mun zama masu hasara |
Abubakar Mahmoud Gumi Suka ce: "Haƙiƙa idan kerkeci ya cinye shi, alhali kuwa muna dangin juna, lalle ne mu, a sa'an nan, hakika, mun zama masu hasara |
Abubakar Mahmoud Gumi Suka ce: "Haƙĩƙa idan kerkẽci ya cinye shi, alhãli kuwa munã dangin jũna, lalle ne mũ, a sa'an nan, hakĩka, mun zama mãsu hasãra |