Quran with Hausa translation - Surah Yusuf ayat 15 - يُوسُف - Page - Juz 12
﴿فَلَمَّا ذَهَبُواْ بِهِۦ وَأَجۡمَعُوٓاْ أَن يَجۡعَلُوهُ فِي غَيَٰبَتِ ٱلۡجُبِّۚ وَأَوۡحَيۡنَآ إِلَيۡهِ لَتُنَبِّئَنَّهُم بِأَمۡرِهِمۡ هَٰذَا وَهُمۡ لَا يَشۡعُرُونَ ﴾
[يُوسُف: 15]
﴿فلما ذهبوا به وأجمعوا أن يجعلوه في غيابت الجب وأوحينا إليه لتنبئنهم﴾ [يُوسُف: 15]
Abubakar Mahmood Jummi To, a lokacin* da suka tafi da shi, kuma suka yi niyyar su sanya shi a cikin duhun rijiya, Muka yi wahayi zuwa gare shi, "Lalle ne, kana ba su labari game da wannan al'amari nasu, kuma su ba su sani ba |
Abubakar Mahmoud Gumi To, a lokacin da suka tafi da shi, kuma suka yi niyyar su sanya shi a cikin duhun rijiya, Muka yi wahayi zuwa gare shi, "Lalle ne, kana ba su labari game da wannan al'amari nasu, kuma su ba su sani ba |
Abubakar Mahmoud Gumi To, a lõkacin da suka tafi da shi, kuma suka yi niyyar su sanya shi a cikin duhun rĩjiya, Muka yi wahayi zuwa gare shi, "Lalle ne, kanã bã su lãbari game da wannan al'amari nãsu, kuma sũ ba su sani ba |