Quran with Hausa translation - Surah Yusuf ayat 17 - يُوسُف - Page - Juz 12
﴿قَالُواْ يَٰٓأَبَانَآ إِنَّا ذَهَبۡنَا نَسۡتَبِقُ وَتَرَكۡنَا يُوسُفَ عِندَ مَتَٰعِنَا فَأَكَلَهُ ٱلذِّئۡبُۖ وَمَآ أَنتَ بِمُؤۡمِنٖ لَّنَا وَلَوۡ كُنَّا صَٰدِقِينَ ﴾
[يُوسُف: 17]
﴿قالوا ياأبانا إنا ذهبنا نستبق وتركنا يوسف عند متاعنا فأكله الذئب وما﴾ [يُوسُف: 17]
Abubakar Mahmood Jummi Suka ce: "Ya babanmu!* Lalle ne, mun tafi muna tsere, kuma muka bar Yusufu a wurin kayanmu, sai kerkeci ya cinye shi, kuma kai, ba mai amincewa da mu ba ne, kuma ko da mun kasance masu gaskiya |
Abubakar Mahmoud Gumi Suka ce: "Ya babanmu! Lalle ne, mun tafi muna tsere, kuma muka bar Yusufu a wurin kayanmu, sai kerkeci ya cinye shi, kuma kai, ba mai amincewa da mu ba ne, kuma ko da mun kasance masu gaskiya |
Abubakar Mahmoud Gumi Suka ce: "Yã bãbanmu! Lalle ne, mun tafi munã tsẽre, kuma muka bar Yusufu a wurin kãyanmu, sai kerkẽci ya cinye shi, kuma kai, bã mai amincẽwa da mu ba ne, kuma kõ dã mun kasance mãsu gaskiya |