Quran with Hausa translation - Surah Yusuf ayat 18 - يُوسُف - Page - Juz 12
﴿وَجَآءُو عَلَىٰ قَمِيصِهِۦ بِدَمٖ كَذِبٖۚ قَالَ بَلۡ سَوَّلَتۡ لَكُمۡ أَنفُسُكُمۡ أَمۡرٗاۖ فَصَبۡرٞ جَمِيلٞۖ وَٱللَّهُ ٱلۡمُسۡتَعَانُ عَلَىٰ مَا تَصِفُونَ ﴾
[يُوسُف: 18]
﴿وجاءوا على قميصه بدم كذب قال بل سولت لكم أنفسكم أمرا فصبر﴾ [يُوسُف: 18]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma suka je, a jikin rigarsa akwai wani jinin ƙarya. Ya ce: "A'a, zukatanku suka ƙawata muku wani al'amari. Sai haƙuri mai kyau! Kuma Allah ne wanda ake neman taimako (a gunSa) a kan abin da kuke siffantawa |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma suka je, a jikin rigarsa akwai wani jinin ƙarya. Ya ce: "A'a, zukatanku suka ƙawata muku wani al'amari. Sai haƙuri mai kyau! Kuma Allah ne wanda ake neman taimako (a gunSa) a kan abin da kuke siffantawa |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma suka je, a jikin rigarsa akwai wani jinin ƙarya. Ya ce: "Ã'a, zukatanku suka ƙawãta muku wani al'amari. Sai haƙuri mai kyau! Kuma Allah ne wanda ake nẽman taimako (a gunSa) a kan abin da kuke siffantãwa |