Quran with Hausa translation - Surah Yusuf ayat 19 - يُوسُف - Page - Juz 12
﴿وَجَآءَتۡ سَيَّارَةٞ فَأَرۡسَلُواْ وَارِدَهُمۡ فَأَدۡلَىٰ دَلۡوَهُۥۖ قَالَ يَٰبُشۡرَىٰ هَٰذَا غُلَٰمٞۚ وَأَسَرُّوهُ بِضَٰعَةٗۚ وَٱللَّهُ عَلِيمُۢ بِمَا يَعۡمَلُونَ ﴾
[يُوسُف: 19]
﴿وجاءت سيارة فأرسلوا واردهم فأدلى دلوه قال يابشرى هذا غلام وأسروه بضاعة﴾ [يُوسُف: 19]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma wani ayari* ya je, sai suka aika mai neman musu ruwa, sai ya zura gugansa, ya ce: "Ya busharata! Wannan yaro ne." Kuma suka ɓoye shi yana abin sayarwa. Kuma Allah ne Masani ga abin da suke aikatawa |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma wani ayari ya je, sai suka aika mai neman musu ruwa, sai ya zura gugansa, ya ce: "Ya busharata! Wannan yaro ne." Kuma suka ɓoye shi yana abin sayarwa. Kuma Allah ne Masani ga abin da suke aikatawa |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma wani ãyari ya je, sai suka aika mai nẽman musu rũwa, sai ya zura gugansa, ya ce: "Yã bushãrata! Wannan yãro ne." Kuma suka ɓõye shi yanã abin sayarwa. Kuma Allah ne Masani ga abin da suke aikatãwa |