×

Kuma suka yi tsẽre* zuwa ga ƙõfa. Sai ta tsãge rigarsa daga 12:25 Hausa translation

Quran infoHausaSurah Yusuf ⮕ (12:25) ayat 25 in Hausa

12:25 Surah Yusuf ayat 25 in Hausa (الهوسا)

Quran with Hausa translation - Surah Yusuf ayat 25 - يُوسُف - Page - Juz 12

﴿وَٱسۡتَبَقَا ٱلۡبَابَ وَقَدَّتۡ قَمِيصَهُۥ مِن دُبُرٖ وَأَلۡفَيَا سَيِّدَهَا لَدَا ٱلۡبَابِۚ قَالَتۡ مَا جَزَآءُ مَنۡ أَرَادَ بِأَهۡلِكَ سُوٓءًا إِلَّآ أَن يُسۡجَنَ أَوۡ عَذَابٌ أَلِيمٞ ﴾
[يُوسُف: 25]

Kuma suka yi tsẽre* zuwa ga ƙõfa. Sai ta tsãge rigarsa daga bãya, kuma suka iske mijinta a wurin ƙõfar. Ta ce: "Mẽnene sakamakon wanda ya yi nufin cũta game da iyãlinka? Fãce a ɗaure shi, ko kuwa a yi masa wata azãba mai raɗaɗi

❮ Previous Next ❯

ترجمة: واستبقا الباب وقدت قميصه من دبر وألفيا سيدها لدى الباب قالت ما, باللغة الهوسا

﴿واستبقا الباب وقدت قميصه من دبر وألفيا سيدها لدى الباب قالت ما﴾ [يُوسُف: 25]

Abubakar Mahmood Jummi
Kuma suka yi tsere* zuwa ga ƙofa. Sai ta tsage rigarsa daga baya, kuma suka iske mijinta a wurin ƙofar. Ta ce: "Menene sakamakon wanda ya yi nufin cuta game da iyalinka? Face a ɗaure shi, ko kuwa a yi masa wata azaba mai raɗaɗi
Abubakar Mahmoud Gumi
Kuma suka yi tsere zuwa ga ƙofa. Sai ta tsage rigarsa daga baya, kuma suka iske mijinta a wurin ƙofar. Ta ce: "Menene sakamakon wanda ya yi nufin cuta game da iyalinka? Face a ɗaure shi, ko kuwa a yi masa wata azaba mai raɗaɗi
Abubakar Mahmoud Gumi
Kuma suka yi tsẽre zuwa ga ƙõfa. Sai ta tsãge rigarsa daga bãya, kuma suka iske mijinta a wurin ƙõfar. Ta ce: "Mẽnene sakamakon wanda ya yi nufin cũta game da iyãlinka? Fãce a ɗaure shi, ko kuwa a yi masa wata azãba mai raɗaɗi
❮ Previous Next ❯

Verse in more languages

Transliteration Bangla Bosnian German English Persian French Hindi Indonesian Kazakh Dutch Russian Spanish Turkish Urdu Uzbek