Quran with Hausa translation - Surah Yusuf ayat 27 - يُوسُف - Page - Juz 12
﴿وَإِن كَانَ قَمِيصُهُۥ قُدَّ مِن دُبُرٖ فَكَذَبَتۡ وَهُوَ مِنَ ٱلصَّٰدِقِينَ ﴾
[يُوسُف: 27]
﴿وإن كان قميصه قد من دبر فكذبت وهو من الصادقين﴾ [يُوسُف: 27]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma idan rigarsa ta kasance an tsage ta daga baya, to, ta yi ƙarya, kuma shi ne daga masu gaskiya |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma idan rigarsa ta kasance an tsage ta daga baya, to, ta yi ƙarya, kuma shi ne daga masu gaskiya |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma idan rigarsa ta kasance an tsãge ta daga bãya, to, tã yi ƙarya, kuma shĩ ne daga mãsu gaskiya |