Quran with Hausa translation - Surah Yusuf ayat 28 - يُوسُف - Page - Juz 12
﴿فَلَمَّا رَءَا قَمِيصَهُۥ قُدَّ مِن دُبُرٖ قَالَ إِنَّهُۥ مِن كَيۡدِكُنَّۖ إِنَّ كَيۡدَكُنَّ عَظِيمٞ ﴾
[يُوسُف: 28]
﴿فلما رأى قميصه قد من دبر قال إنه من كيدكن إن كيدكن﴾ [يُوسُف: 28]
Abubakar Mahmood Jummi Sa'an nan a lokacin da ya ga rigarsa an tsage ta daga baya, ya ce: "Lalle ne shi, daga kaidinku ne, mata! Lalle ne kaidinku mai girma ne |
Abubakar Mahmoud Gumi Sa'an nan a lokacin da ya ga rigarsa an tsage ta daga baya, ya ce: "Lalle ne shi, daga kaidinku ne, mata! Lalle ne kaidinku mai girma ne |
Abubakar Mahmoud Gumi Sa'an nan a lõkacin da ya ga rĩgarsa an tsãge ta daga bãya, ya ce: "Lalle ne shi, daga kaidinku ne, mata! Lalle ne kaidinku mai girma ne |