×

Ya ce: "Ya ƙaramin ɗãna! Kada ka faɗi mafarkinka ga 'yan'uwanka, har 12:5 Hausa translation

Quran infoHausaSurah Yusuf ⮕ (12:5) ayat 5 in Hausa

12:5 Surah Yusuf ayat 5 in Hausa (الهوسا)

Quran with Hausa translation - Surah Yusuf ayat 5 - يُوسُف - Page - Juz 12

﴿قَالَ يَٰبُنَيَّ لَا تَقۡصُصۡ رُءۡيَاكَ عَلَىٰٓ إِخۡوَتِكَ فَيَكِيدُواْ لَكَ كَيۡدًاۖ إِنَّ ٱلشَّيۡطَٰنَ لِلۡإِنسَٰنِ عَدُوّٞ مُّبِينٞ ﴾
[يُوسُف: 5]

Ya ce: "Ya ƙaramin ɗãna! Kada ka faɗi mafarkinka ga 'yan'uwanka, har su ƙulla maka wani kaidi. Lalle ne Shaidan ga mutum, haƙĩƙa, maƙiyi ne bayyanãnne

❮ Previous Next ❯

ترجمة: قال يابني لا تقصص رؤياك على إخوتك فيكيدوا لك كيدا إن الشيطان, باللغة الهوسا

﴿قال يابني لا تقصص رؤياك على إخوتك فيكيدوا لك كيدا إن الشيطان﴾ [يُوسُف: 5]

Abubakar Mahmood Jummi
Ya ce: "Ya ƙaramin ɗana! Kada ka faɗi mafarkinka ga 'yan'uwanka, har su ƙulla maka wani kaidi. Lalle ne Shaidan ga mutum, haƙiƙa, maƙiyi ne bayyananne
Abubakar Mahmoud Gumi
Ya ce: "Ya ƙaramin ɗana! Kada ka faɗi mafarkinka ga 'yan'uwanka, har su ƙulla maka wani kaidi. Lalle ne Shaidan ga mutum, haƙiƙa, maƙiyi ne bayyananne
Abubakar Mahmoud Gumi
Ya ce: "Ya ƙaramin ɗãna! Kada ka faɗi mafarkinka ga 'yan'uwanka, har su ƙulla maka wani kaidi. Lalle ne Shaidan ga mutum, haƙĩƙa, maƙiyi ne bayyanãnne
❮ Previous Next ❯

Verse in more languages

Transliteration Bangla Bosnian German English Persian French Hindi Indonesian Kazakh Dutch Russian Spanish Turkish Urdu Uzbek