×

Yã abõkaina biyu, na kurkuku! Amma ɗayanku, to, zai shãyar da uban 12:41 Hausa translation

Quran infoHausaSurah Yusuf ⮕ (12:41) ayat 41 in Hausa

12:41 Surah Yusuf ayat 41 in Hausa (الهوسا)

Quran with Hausa translation - Surah Yusuf ayat 41 - يُوسُف - Page - Juz 12

﴿يَٰصَٰحِبَيِ ٱلسِّجۡنِ أَمَّآ أَحَدُكُمَا فَيَسۡقِي رَبَّهُۥ خَمۡرٗاۖ وَأَمَّا ٱلۡأٓخَرُ فَيُصۡلَبُ فَتَأۡكُلُ ٱلطَّيۡرُ مِن رَّأۡسِهِۦۚ قُضِيَ ٱلۡأَمۡرُ ٱلَّذِي فِيهِ تَسۡتَفۡتِيَانِ ﴾
[يُوسُف: 41]

Yã abõkaina biyu, na kurkuku! Amma ɗayanku, to, zai shãyar da uban gidansa giya, kuma gudan, to, zã a tsĩrẽ shi, sa'an nan tsuntsãye su ci daga kansa. An hukunta al'amarin, wanda a cikinsa kuke yin fatawa

❮ Previous Next ❯

ترجمة: ياصاحبي السجن أما أحدكما فيسقي ربه خمرا وأما الآخر فيصلب فتأكل الطير, باللغة الهوسا

﴿ياصاحبي السجن أما أحدكما فيسقي ربه خمرا وأما الآخر فيصلب فتأكل الطير﴾ [يُوسُف: 41]

Abubakar Mahmood Jummi
Ya abokaina biyu, na kurkuku! Amma ɗayanku, to, zai shayar da uban gidansa giya, kuma gudan, to, za a tsire shi, sa'an nan tsuntsaye su ci daga kansa. An hukunta al'amarin, wanda a cikinsa kuke yin fatawa
Abubakar Mahmoud Gumi
Ya abokaina biyu, na kurkuku! Amma ɗayanku, to, zai shayar da uban gidansa giya, kuma gudan, to, za a tsire shi, sa'an nan tsuntsaye su ci daga kansa. An hukunta al'amarin, wanda a cikinsa kuke yin fatawa
Abubakar Mahmoud Gumi
Yã abõkaina biyu, na kurkuku! Amma ɗayanku, to, zai shãyar da uban gidansa giya, kuma gudan, to, zã a tsĩrẽ shi, sa'an nan tsuntsãye su ci daga kansa. An hukunta al'amarin, wanda a cikinsa kuke yin fatawa
❮ Previous Next ❯

Verse in more languages

Transliteration Bangla Bosnian German English Persian French Hindi Indonesian Kazakh Dutch Russian Spanish Turkish Urdu Uzbek