×

Kuma ya ce da wanda ya tabbatar da cẽwa shi mai kuɓuta 12:42 Hausa translation

Quran infoHausaSurah Yusuf ⮕ (12:42) ayat 42 in Hausa

12:42 Surah Yusuf ayat 42 in Hausa (الهوسا)

Quran with Hausa translation - Surah Yusuf ayat 42 - يُوسُف - Page - Juz 12

﴿وَقَالَ لِلَّذِي ظَنَّ أَنَّهُۥ نَاجٖ مِّنۡهُمَا ٱذۡكُرۡنِي عِندَ رَبِّكَ فَأَنسَىٰهُ ٱلشَّيۡطَٰنُ ذِكۡرَ رَبِّهِۦ فَلَبِثَ فِي ٱلسِّجۡنِ بِضۡعَ سِنِينَ ﴾
[يُوسُف: 42]

Kuma ya ce da wanda ya tabbatar da cẽwa shi mai kuɓuta ne daga gare su, "Ka ambacẽ ni a wurin uban gidanka." Sai Shaiɗan ya mantar da shi tunãwar Ubangijinsa, sabõda haka ya zauna a cikin kurkuku 'yan shekaru

❮ Previous Next ❯

ترجمة: وقال للذي ظن أنه ناج منهما اذكرني عند ربك فأنساه الشيطان ذكر, باللغة الهوسا

﴿وقال للذي ظن أنه ناج منهما اذكرني عند ربك فأنساه الشيطان ذكر﴾ [يُوسُف: 42]

Abubakar Mahmood Jummi
Kuma ya ce da wanda ya tabbatar da cewa shi mai kuɓuta ne daga gare su, "Ka ambace ni a wurin uban gidanka." Sai Shaiɗan ya mantar da shi tunawar Ubangijinsa, saboda haka ya zauna a cikin kurkuku 'yan shekaru
Abubakar Mahmoud Gumi
Kuma ya ce da wanda ya tabbatar da cewa shi mai kuɓuta ne daga gare su, "Ka ambace ni a wurin uban gidanka." Sai Shaiɗan ya mantar da shi tunawar Ubangijinsa, saboda haka ya zauna a cikin kurkuku 'yan shekaru
Abubakar Mahmoud Gumi
Kuma ya ce da wanda ya tabbatar da cẽwa shi mai kuɓuta ne daga gare su, "Ka ambacẽ ni a wurin uban gidanka." Sai Shaiɗan ya mantar da shi tunãwar Ubangijinsa, sabõda haka ya zauna a cikin kurkuku 'yan shekaru
❮ Previous Next ❯

Verse in more languages

Transliteration Bangla Bosnian German English Persian French Hindi Indonesian Kazakh Dutch Russian Spanish Turkish Urdu Uzbek