Quran with Hausa translation - Surah Yusuf ayat 44 - يُوسُف - Page - Juz 12
﴿قَالُوٓاْ أَضۡغَٰثُ أَحۡلَٰمٖۖ وَمَا نَحۡنُ بِتَأۡوِيلِ ٱلۡأَحۡلَٰمِ بِعَٰلِمِينَ ﴾
[يُوسُف: 44]
﴿قالوا أضغاث أحلام وما نحن بتأويل الأحلام بعالمين﴾ [يُوسُف: 44]
Abubakar Mahmood Jummi Suka ce: "Yaye-yayen mafarki ne, kuma ba mu zamo masana ga fassarar yaye-yayen mafarki ba |
Abubakar Mahmoud Gumi Suka ce: "Yaye-yayen mafarki ne, kuma ba mu zamo masana ga fassarar yaye-yayen mafarki ba |
Abubakar Mahmoud Gumi Suka ce: "Yãye-yãyen mafarki ne, kuma ba mu zamo masana ga fassarar yãye-yãyen mafarki ba |