Quran with Hausa translation - Surah Yusuf ayat 45 - يُوسُف - Page - Juz 12
﴿وَقَالَ ٱلَّذِي نَجَا مِنۡهُمَا وَٱدَّكَرَ بَعۡدَ أُمَّةٍ أَنَا۠ أُنَبِّئُكُم بِتَأۡوِيلِهِۦ فَأَرۡسِلُونِ ﴾
[يُوسُف: 45]
﴿وقال الذي نجا منهما وادكر بعد أمة أنا أنبئكم بتأويله فأرسلون﴾ [يُوسُف: 45]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma wannan da ya kuɓuta daga cikinsu ya ce: a bayan ya yi tunani a lokaci mai tsawo, "Ni, ina ba ku labari game da fassararsa. Sai ku aike ni |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma wannan da ya kuɓuta daga cikinsu ya ce: a bayan ya yi tunani a lokaci mai tsawo, "Ni, ina ba ku labari game da fassararsa. Sai ku aike ni |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma wannan da ya kuɓuta daga cikinsu ya ce: a bãyan yã yi tunãni a lõkaci mai tsawo, "Nĩ, inã bã ku lãbãri game da fassararsa. Sai ku aike ni |