Quran with Hausa translation - Surah Yusuf ayat 52 - يُوسُف - Page - Juz 12
﴿ذَٰلِكَ لِيَعۡلَمَ أَنِّي لَمۡ أَخُنۡهُ بِٱلۡغَيۡبِ وَأَنَّ ٱللَّهَ لَا يَهۡدِي كَيۡدَ ٱلۡخَآئِنِينَ ﴾
[يُوسُف: 52]
﴿ذلك ليعلم أني لم أخنه بالغيب وأن الله لا يهدي كيد الخائنين﴾ [يُوسُف: 52]
Abubakar Mahmood Jummi Wancan ne, domin ya san cewa lalle ne ni ban yaudareshi ba a ɓoye, kuma lalle Allah ba Ya shiryar da kaidin mayaudara |
Abubakar Mahmoud Gumi Wancan ne, domin ya san cewa lalle ne ni ban yaudareshi ba a ɓoye, kuma lalle Allah ba Ya shiryar da kaidin mayaudara |
Abubakar Mahmoud Gumi Wancan ne, dõmin ya san cẽwa lalle ne ni ban yaudareshi ba a ɓõye, kuma lalle Allah bã Ya shiryar da kaidin mayaudara |