Quran with Hausa translation - Surah Yusuf ayat 53 - يُوسُف - Page - Juz 13
﴿۞ وَمَآ أُبَرِّئُ نَفۡسِيٓۚ إِنَّ ٱلنَّفۡسَ لَأَمَّارَةُۢ بِٱلسُّوٓءِ إِلَّا مَا رَحِمَ رَبِّيٓۚ إِنَّ رَبِّي غَفُورٞ رَّحِيمٞ ﴾
[يُوسُف: 53]
﴿وما أبرئ نفسي إن النفس لأمارة بالسوء إلا ما رحم ربي إن﴾ [يُوسُف: 53]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma ba ni kuɓutar da kaina. Lalle ne rai, haƙiƙa, mai yawan umurni ne da mummunan aiki, face abin da Ubangjina Ya yi na; rahama. Lalle Ubangjina Mai gafara ne, Mai jin ƙai |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma ba ni kuɓutar da kaina. Lalle ne rai, haƙiƙa, mai yawan umurni ne da mummunan aiki, face abin da Ubangjina Ya yi na; rahama. Lalle Ubangjina Mai gafara ne, Mai jin ƙai |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma bã ni kuɓutar da kaina. Lalle ne rai, haƙĩƙa, mai yawan umurni ne da mummũnan aiki, fãce abin da Ubangjina Ya yi na; rahama. Lalle Ubangjina Mai gãfara ne, Mai jin ƙai |