Quran with Hausa translation - Surah Yusuf ayat 54 - يُوسُف - Page - Juz 13
﴿وَقَالَ ٱلۡمَلِكُ ٱئۡتُونِي بِهِۦٓ أَسۡتَخۡلِصۡهُ لِنَفۡسِيۖ فَلَمَّا كَلَّمَهُۥ قَالَ إِنَّكَ ٱلۡيَوۡمَ لَدَيۡنَا مَكِينٌ أَمِينٞ ﴾
[يُوسُف: 54]
﴿وقال الملك ائتوني به أستخلصه لنفسي فلما كلمه قال إنك اليوم لدينا﴾ [يُوسُف: 54]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma sarkin ya ce: "Ku zo mini da shi in keɓe shi ga kaina." To, a lokacin da Yusufu ya yi masa magana sai ya ce: "Lalle ne kai a yau, a gunmu, mai daraja ne, amintacce |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma sarkin ya ce: "Ku zo mini da shi in keɓe shi ga kaina." To, a lokacin da Yusufu ya yi masa magana sai ya ce: "Lalle ne kai a yau, a gunmu, mai daraja ne, amintacce |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma sarkin ya ce: "Ku zo mini da shi in kẽɓe shi ga kaina." To, a lõkacin da Yũsufu ya yi masa magana sai ya ce: "Lalle ne kai a yau, a gunmu, mai daraja ne, amintacce |