Quran with Hausa translation - Surah Yusuf ayat 6 - يُوسُف - Page - Juz 12
﴿وَكَذَٰلِكَ يَجۡتَبِيكَ رَبُّكَ وَيُعَلِّمُكَ مِن تَأۡوِيلِ ٱلۡأَحَادِيثِ وَيُتِمُّ نِعۡمَتَهُۥ عَلَيۡكَ وَعَلَىٰٓ ءَالِ يَعۡقُوبَ كَمَآ أَتَمَّهَا عَلَىٰٓ أَبَوَيۡكَ مِن قَبۡلُ إِبۡرَٰهِيمَ وَإِسۡحَٰقَۚ إِنَّ رَبَّكَ عَلِيمٌ حَكِيمٞ ﴾
[يُوسُف: 6]
﴿وكذلك يجتبيك ربك ويعلمك من تأويل الأحاديث ويتم نعمته عليك وعلى آل﴾ [يُوسُف: 6]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma kamar wancan ne, Ubangijinka Yake zaɓen ka, kuma Ya sanar da kai daga fassarar labarai, kuma ya cika ni'imominSa a kanka, kuma a kan gidan Yaƙuba kamar yadda ya cika su a kan ubanninka biyu, a gabani, Ibrahim da Is'haƙa. Lalle Ubangijinka ne Masani, Mai hikima |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma kamar wancan ne, Ubangijinka Yake zaɓen ka, kuma Ya sanar da kai daga fassarar labarai, kuma ya cika ni'imominSa a kanka, kuma a kan gidan Yaƙuba kamar yadda ya cika su a kan ubanninka biyu, a gabani, Ibrahim da Is'haƙa. Lalle Ubangijinka ne Masani, Mai hikima |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma kãmar wancan ne, Ubangijinka Yake zãɓen ka, kuma Ya sanar da kai daga fassarar lãbãrai, kuma ya cika ni'imõminSa a kanka, kuma a kan gidan Yãƙũba kãmar yadda ya cika su a kan ubanninka biyu, a gabãni, Ibrãhĩm da Is'hãƙa. Lalle Ubangijinka ne Masani, Mai hikima |