Quran with Hausa translation - Surah Yusuf ayat 7 - يُوسُف - Page - Juz 12
﴿۞ لَّقَدۡ كَانَ فِي يُوسُفَ وَإِخۡوَتِهِۦٓ ءَايَٰتٞ لِّلسَّآئِلِينَ ﴾
[يُوسُف: 7]
﴿لقد كان في يوسف وإخوته آيات للسائلين﴾ [يُوسُف: 7]
Abubakar Mahmood Jummi Lalle ne, haƙiƙa, ayoyi* sun kasance ga Yusufu da 'yan'uwansa** domin masu tambaya |
Abubakar Mahmoud Gumi Lalle ne, haƙiƙa, ayoyi sun kasance ga Yusufu da 'yan'uwansa domin masu tambaya |
Abubakar Mahmoud Gumi Lalle ne, haƙĩƙa, ãyõyi sun kasance ga Yũsufu da 'yan'uwansa dõmin mãsu tambaya |