Quran with Hausa translation - Surah Yusuf ayat 64 - يُوسُف - Page - Juz 13
﴿قَالَ هَلۡ ءَامَنُكُمۡ عَلَيۡهِ إِلَّا كَمَآ أَمِنتُكُمۡ عَلَىٰٓ أَخِيهِ مِن قَبۡلُ فَٱللَّهُ خَيۡرٌ حَٰفِظٗاۖ وَهُوَ أَرۡحَمُ ٱلرَّٰحِمِينَ ﴾
[يُوسُف: 64]
﴿قال هل آمنكم عليه إلا كما أمنتكم على أخيه من قبل فالله﴾ [يُوسُف: 64]
Abubakar Mahmood Jummi Ya ce: "Ashe, za ni amince muku a kansa? Face dai kamar yadda na amince muku a kan ɗan'uwansa daga gabani, sai dai Allah ne Mafificin masu tsari, kuma Shi ne Mafi rahamar masu rahama |
Abubakar Mahmoud Gumi Ya ce: "Ashe, za ni amince muku a kansa? Face dai kamar yadda na amince muku a kan ɗan'uwansa daga gabani, sai dai Allah ne Mafificin masu tsari, kuma Shi ne Mafi rahamar masu rahama |
Abubakar Mahmoud Gumi Ya ce: "Ashe, zã ni amince muku a kansa? Fãce dai kamar yadda na amince muku a kan ɗan'uwansa daga gabãni, sai dai Allah ne Mafĩfĩcin mãsu tsari, kuma Shĩ ne Mafi rahamar mãsu rahama |