Quran with Hausa translation - Surah Yusuf ayat 65 - يُوسُف - Page - Juz 13
﴿وَلَمَّا فَتَحُواْ مَتَٰعَهُمۡ وَجَدُواْ بِضَٰعَتَهُمۡ رُدَّتۡ إِلَيۡهِمۡۖ قَالُواْ يَٰٓأَبَانَا مَا نَبۡغِيۖ هَٰذِهِۦ بِضَٰعَتُنَا رُدَّتۡ إِلَيۡنَاۖ وَنَمِيرُ أَهۡلَنَا وَنَحۡفَظُ أَخَانَا وَنَزۡدَادُ كَيۡلَ بَعِيرٖۖ ذَٰلِكَ كَيۡلٞ يَسِيرٞ ﴾
[يُوسُف: 65]
﴿ولما فتحوا متاعهم وجدوا بضاعتهم ردت إليهم قالوا ياأبانا ما نبغي هذه﴾ [يُوسُف: 65]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma a lokacin da suka buɗe kayansu, suka sami hajjarsu an mayar musu da ita, suka ce: "Ya babanmu! Ba mu zalunci! Wannan hajjarmu ce an mayar mana da ita, kuma mu nemo wa iyalinmu abinci, kuma mu kiyaye ɗan'uwanmu, kuma mu ƙara awon kayan raƙumi guda, wancan awo ne mai sauki |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma a lokacin da suka buɗe kayansu, suka sami hajjarsu an mayar musu da ita, suka ce: "Ya babanmu! Ba mu zalunci! Wannan hajjarmu ce an mayar mana da ita, kuma mu nemo wa iyalinmu abinci, kuma mu kiyaye ɗan'uwanmu, kuma mu ƙara awon kayan raƙumi guda, wancan awo ne mai sauki |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma a lõkacin da suka bũɗe kãyansu, suka sãmi hajjarsu an mayar musu da ita, suka ce: "Yã bãbanmu! Ba mu zãlunci! Wannan hajjarmu ce an mayar mana da ita, kuma mu nẽmo wa iyalinmu abinci, kuma mu kiyãye ɗan'uwanmu, kuma mu ƙãra awon kãyan rãƙumi guda, wancan awo ne mai sauki |