Quran with Hausa translation - Surah Yusuf ayat 82 - يُوسُف - Page - Juz 13
﴿وَسۡـَٔلِ ٱلۡقَرۡيَةَ ٱلَّتِي كُنَّا فِيهَا وَٱلۡعِيرَ ٱلَّتِيٓ أَقۡبَلۡنَا فِيهَاۖ وَإِنَّا لَصَٰدِقُونَ ﴾
[يُوسُف: 82]
﴿واسأل القرية التي كنا فيها والعير التي أقبلنا فيها وإنا لصادقون﴾ [يُوسُف: 82]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma ka tambayi alƙarya wadda muka kasance a cikinta da ayari wanda muka gabato acikinsa, kuma lalle ne haƙiƙa, mu masu gaskiya ne |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma ka tambayi alƙarya wadda muka kasance a cikinta da ayari wanda muka gabato acikinsa, kuma lalle ne haƙiƙa, mu masu gaskiya ne |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma ka tambayi alƙarya wadda muka kasance a cikinta da ãyari wanda muka gabãto acikinsa, kuma lalle ne haƙĩƙa, mũ mãsu gaskiya ne |