Quran with Hausa translation - Surah Yusuf ayat 83 - يُوسُف - Page - Juz 13
﴿قَالَ بَلۡ سَوَّلَتۡ لَكُمۡ أَنفُسُكُمۡ أَمۡرٗاۖ فَصَبۡرٞ جَمِيلٌۖ عَسَى ٱللَّهُ أَن يَأۡتِيَنِي بِهِمۡ جَمِيعًاۚ إِنَّهُۥ هُوَ ٱلۡعَلِيمُ ٱلۡحَكِيمُ ﴾
[يُوسُف: 83]
﴿قال بل سولت لكم أنفسكم أمرا فصبر جميل عسى الله أن يأتيني﴾ [يُوسُف: 83]
Abubakar Mahmood Jummi Ya ce: "A'a, zukatanku sun ƙawata wani al'amari a gare ku. Sai haƙuri mai kyawo, akwai tsammanin Allah Ya zo mini da su gaba ɗaya (Yusufu da 'yan'uwansa). Lalle ne Shi ne Masani, Mai hikima |
Abubakar Mahmoud Gumi Ya ce: "A'a, zukatanku sun ƙawata wani al'amari a gare ku. Sai haƙuri mai kyawo, akwai tsammanin Allah Ya zo mini da su gaba ɗaya (Yusufu da 'yan'uwansa). Lalle ne Shi ne Masani, Mai hikima |
Abubakar Mahmoud Gumi Ya ce: "Ã'a, zukatanku sun ƙawãta wani al'amari a gare ku. Sai haƙuri mai kyãwo, akwai tsammãnin Allah Ya zo mini da su gabã ɗaya (Yũsufu da 'yan'uwansa). Lalle ne Shĩ ne Masani, Mai hikima |