Quran with Hausa translation - Surah Ar-Ra‘d ayat 11 - الرَّعد - Page - Juz 13
﴿لَهُۥ مُعَقِّبَٰتٞ مِّنۢ بَيۡنِ يَدَيۡهِ وَمِنۡ خَلۡفِهِۦ يَحۡفَظُونَهُۥ مِنۡ أَمۡرِ ٱللَّهِۗ إِنَّ ٱللَّهَ لَا يُغَيِّرُ مَا بِقَوۡمٍ حَتَّىٰ يُغَيِّرُواْ مَا بِأَنفُسِهِمۡۗ وَإِذَآ أَرَادَ ٱللَّهُ بِقَوۡمٖ سُوٓءٗا فَلَا مَرَدَّ لَهُۥۚ وَمَا لَهُم مِّن دُونِهِۦ مِن وَالٍ ﴾
[الرَّعد: 11]
﴿له معقبات من بين يديه ومن خلفه يحفظونه من أمر الله إن﴾ [الرَّعد: 11]
Abubakar Mahmood Jummi (Kowannenku) Yana da waɗansu mala'iku masu maye wa juna a gaba gare shi da baya gare shi, suna tsare shi daga umurnin Allah. Lalle ne Allah ba Ya canja abin da yake ga, mutane sai sun canja abin da yake ga zukatansu. Kuma idan Allah Ya yi nufin wata azaba game da mutane, to, babu mai mayar da ita, kuma ba su da wani majiɓinci* baicin Shi |
Abubakar Mahmoud Gumi (Kowannenku) Yana da waɗansu mala'iku masu maye wa juna a gaba gare shi da baya gare shi, suna tsare shi daga umurnin Allah. Lalle ne Allah ba Ya canja abin da yake ga, mutane sai sun canja abin da yake ga zukatansu. Kuma idan Allah Ya yi nufin wata azaba game da mutane, to, babu mai mayar da ita, kuma ba su da wani majiɓinci baicin Shi |
Abubakar Mahmoud Gumi (Kowannenku) Yanã da waɗansu malã'iku mãsu maye wa jũna a gaba gare shi da bãya gare shi, sunã tsare shi daga umurnin Allah. Lalle ne Allah bã Ya canja abin da yake ga, mutãne sai sun canja abin da yake ga zukatansu. Kuma idan Allah Ya yi nufin wata azãba game da mutãne, to, bãbu mai mayar da ita, kuma bã su da wani majiɓinci baicin Shi |