Quran with Hausa translation - Surah Ar-Ra‘d ayat 12 - الرَّعد - Page - Juz 13
﴿هُوَ ٱلَّذِي يُرِيكُمُ ٱلۡبَرۡقَ خَوۡفٗا وَطَمَعٗا وَيُنشِئُ ٱلسَّحَابَ ٱلثِّقَالَ ﴾
[الرَّعد: 12]
﴿هو الذي يريكم البرق خوفا وطمعا وينشئ السحاب الثقال﴾ [الرَّعد: 12]
Abubakar Mahmood Jummi Shi ne Wanda Yake nuna muku walƙiya domin tsoro da tsammani, kuma Ya ƙaga halittar giragizai masu nauyi |
Abubakar Mahmoud Gumi Shi ne Wanda Yake nuna muku walƙiya domin tsoro da tsammani, kuma Ya ƙaga halittar giragizai masu nauyi |
Abubakar Mahmoud Gumi Shĩ ne Wanda Yake nũna muku walƙiya dõmin tsõro da tsammãni, kuma Ya ƙãga halittar girãgizai mãsu nauyi |