Quran with Hausa translation - Surah Ar-Ra‘d ayat 17 - الرَّعد - Page - Juz 13
﴿أَنزَلَ مِنَ ٱلسَّمَآءِ مَآءٗ فَسَالَتۡ أَوۡدِيَةُۢ بِقَدَرِهَا فَٱحۡتَمَلَ ٱلسَّيۡلُ زَبَدٗا رَّابِيٗاۖ وَمِمَّا يُوقِدُونَ عَلَيۡهِ فِي ٱلنَّارِ ٱبۡتِغَآءَ حِلۡيَةٍ أَوۡ مَتَٰعٖ زَبَدٞ مِّثۡلُهُۥۚ كَذَٰلِكَ يَضۡرِبُ ٱللَّهُ ٱلۡحَقَّ وَٱلۡبَٰطِلَۚ فَأَمَّا ٱلزَّبَدُ فَيَذۡهَبُ جُفَآءٗۖ وَأَمَّا مَا يَنفَعُ ٱلنَّاسَ فَيَمۡكُثُ فِي ٱلۡأَرۡضِۚ كَذَٰلِكَ يَضۡرِبُ ٱللَّهُ ٱلۡأَمۡثَالَ ﴾
[الرَّعد: 17]
﴿أنـزل من السماء ماء فسالت أودية بقدرها فاحتمل السيل زبدا رابيا ومما﴾ [الرَّعد: 17]
Abubakar Mahmood Jummi Ya saukar da ruwa daga sama*, sai magudanai suka gudana da gwargwadonsu, Sa'an nan kogi ya ɗauki kumfa mai ƙaruwa, kuma daga abin da suke zuga a kansa (azurfa ko zinari ko ƙarfe) a cikin wuta domin neman ado ko kuwa kayan ɗaki akwai kumfa misalinsa (kumfar ruwa). Kamar wancan ne Allah Yake bayyana gaskiya da ƙarya. To, amma kumfa, sai ya tafi ƙeƙasasshe, kumaamma abin da yake amfanin mutane sai ya zauna a cikin ƙasa. Kamar wancan ne Allah Yake bayyana misalai |
Abubakar Mahmoud Gumi Ya saukar da ruwa daga sama, sai magudanai suka gudana da gwargwadonsu, Sa'an nan kogi ya ɗauki kumfa mai ƙaruwa, kuma daga abin da suke zuga a kansa (azurfa ko zinari ko ƙarfe) a cikin wuta domin neman ado ko kuwa kayan ɗaki akwai kumfa misalinsa (kumfar ruwa). Kamar wancan ne Allah Yake bayyana gaskiya da ƙarya. To, amma kumfa, sai ya tafi ƙeƙasasshe, kumaamma abin da yake amfanin mutane sai ya zauna a cikin ƙasa. Kamar wancan ne Allah Yake bayyana misalai |
Abubakar Mahmoud Gumi Ya saukar da ruwa daga sama, sai magudanai suka gudãna da gwargwadonsu, Sa'an nan kõgi ya ɗauki kumfa mai ƙãruwa, kuma daga abin da suke zuga a kansa (azurfa ko zinari kõ ƙarfe) a cikin wuta dõmin nẽman ado kõ kuwa kãyan ɗãki akwai kumfa misãlinsa (kumfar ruwa). Kamar wancan ne Allah Yake bayyana gaskiya da ƙarya. To, amma kumfa, sai ya tafi ƙẽƙasasshe, kumaamma abin da yake amfãnin mutãne sai ya zauna a cikin ƙasa. Kamar wancan ne Allah Yake bayyana misãlai |