Quran with Hausa translation - Surah Ar-Ra‘d ayat 37 - الرَّعد - Page - Juz 13
﴿وَكَذَٰلِكَ أَنزَلۡنَٰهُ حُكۡمًا عَرَبِيّٗاۚ وَلَئِنِ ٱتَّبَعۡتَ أَهۡوَآءَهُم بَعۡدَ مَا جَآءَكَ مِنَ ٱلۡعِلۡمِ مَا لَكَ مِنَ ٱللَّهِ مِن وَلِيّٖ وَلَا وَاقٖ ﴾
[الرَّعد: 37]
﴿وكذلك أنـزلناه حكما عربيا ولئن اتبعت أهواءهم بعد ما جاءك من العلم﴾ [الرَّعد: 37]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma kamar wancan ne Muka saukar da shi*, Hukunci a cikin Larabci. Kuma lalle ne idan ka bi son zuciyoyinsu a bayan abin da ya zo maka na ilmi, babu wani masoyi a gare ka mai kare ka daga Allah, kuma babu matsari |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma kamar wancan ne Muka saukar da shi, Hukunci a cikin Larabci. Kuma lalle ne idan ka bi son zuciyoyinsu a bayan abin da ya zo maka na ilmi, babu wani masoyi a gare ka mai kare ka daga Allah, kuma babu matsari |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma kamar wancan ne Muka saukar da shi, Hukunci a cikin Lãrabci. Kuma lalle ne idan kã bi son zuciyõyinsu a bãyan abin da ya zo maka na ilmi, bãbu wani masõyi a gare ka mai kãre ka daga Allah, kuma bãbu matsari |