Quran with Hausa translation - Surah Ar-Ra‘d ayat 38 - الرَّعد - Page - Juz 13
﴿وَلَقَدۡ أَرۡسَلۡنَا رُسُلٗا مِّن قَبۡلِكَ وَجَعَلۡنَا لَهُمۡ أَزۡوَٰجٗا وَذُرِّيَّةٗۚ وَمَا كَانَ لِرَسُولٍ أَن يَأۡتِيَ بِـَٔايَةٍ إِلَّا بِإِذۡنِ ٱللَّهِۗ لِكُلِّ أَجَلٖ كِتَابٞ ﴾
[الرَّعد: 38]
﴿ولقد أرسلنا رسلا من قبلك وجعلنا لهم أزواجا وذرية وما كان لرسول﴾ [الرَّعد: 38]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma lalle ne haƙiƙa Mun aika waɗansu manzanni, daga gabaninka, kuma Muka sanya matan aure a gare su da zuriyya, kuma ba ya kasancewa ga wani Manzo ya zo da wata aya, sai da iznin Allah. Ga kowane ajali* akwai littafi |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma lalle ne haƙiƙa Mun aika waɗansu manzanni, daga gabaninka, kuma Muka sanya matan aure a gare su da zuriyya, kuma ba ya kasancewa ga wani Manzo ya zo da wata aya, sai da iznin Allah. Ga kowane ajali akwai littafi |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma lalle ne haƙĩƙa Mun aika waɗansu manzanni, daga gabãninka, kuma Muka sanya mãtan aure a gare su da zũriyya, kuma ba ya kasancẽwa ga wani Manzo ya zo da wata ãyã, sai da iznin Allah. Ga kõwane ajali akwai littãfi |