Quran with Hausa translation - Surah Ar-Ra‘d ayat 39 - الرَّعد - Page - Juz 13
﴿يَمۡحُواْ ٱللَّهُ مَا يَشَآءُ وَيُثۡبِتُۖ وَعِندَهُۥٓ أُمُّ ٱلۡكِتَٰبِ ﴾
[الرَّعد: 39]
﴿يمحوا الله ما يشاء ويثبت وعنده أم الكتاب﴾ [الرَّعد: 39]
Abubakar Mahmood Jummi Allah Yana shafe abin da Yake so, kuma Yana tabbatarwa kuma a wurinsa asalin Littafin yake |
Abubakar Mahmoud Gumi Allah Yana shafe abin da Yake so, kuma Yana tabbatarwa kuma a wurinsa asalin Littafin yake |
Abubakar Mahmoud Gumi Allah Yanã shafe abin da Yake so, kuma Yanã tabbatarwa kuma a wurinsa asalin Littãfin yake |